<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 KORUS
 Ubangiji ke mulki cikin mutanensa
 Wanda ke gaba da su zai rasa ɗan farinsa.
 Ubangiji na cikin mutanensa
 Wanda ke gaba da su zai mutu.

[V2]
 1) Ku tambayi Firauna ku ji, Ku tambayi Massarawa
 Ina ƴaƴansa suke, ƴaƴansa na fari?
 Sun taɓa mutanen Ubangiji
 Sun rasa ƴaƴansu na fari.
 Korus

[V3]
 2) Ina Firauna yake, ina mayakensa?
 Ina Firauna yake, ina karusansa?
 Sun taɓa mutanen Ubangiji
 Sun rasa rayukansu.
 Korus

[V4]
 3) Ku tambayi shawulu ku ji, za ku ji labari.
 Ina Shawulu yake, za ku ji labara.
 Ya taɓa mutanen Ubangiji
 Ya rasa idanunsa.
 Korus

[V5]
 4) Mu ne ƴaƴan Ubangiji, mu ne mutanensa.
 Mu ne dangin Yesu Kristi, mu ne idanunsa.
 Kowa ya taɓa ƴaƴan Ubangiji.
 Zai gamu da fushin Ubangiji.
 Korus</lyrics>
<title>Ubangiji Ke Mulki LW524</title>
<hymn_number>524</hymn_number>
</song>